Kamfanin dillancin labaran Xinhua ya bayar da rahoton cewa, a karshen watan Fabrairun da ya gabata, injiniyoyin sararin samaniya daga kasar Sin sun kera wani mutum-mutumi don kare abubuwan tarihi na al'adu daga illar muhalli. Masana kimiyya daga sararin samaniyar birnin Beijing...