Sako daga Ursula Von Derleyen
A bikin cika shekaru 25 na kisan kiyashi a Srebrenica, duniya duka sun gane cewa mun kasa kare waɗanda suka fi bukatar kariyar mu. Wajibi ne mu tuna, mu yi magana, mu yi aiki: Ba za a ƙara yin jini da sunan kabila ko addini ba. Babu sauran kisan kare dangi, ba a sake.